Ƙasar Sin ta harba na’urar Kuafu-1 ta farko kan binciken hasken rana

Daga CMG HAUSA

A yau ne ƙasar Sin ta harba na’urar binciken hasken rana ta Kuafu-1 ko ASO-S a taƙaice, kamar yadda cibiyar nazarin sararin samaniya ta cibiyar kimiyyar ƙasar Sin ta sanar.

Mai fassarawa: Ibrahim

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *