‘Ƴan bindiga sun kashe Mataimakin Shugaban Jami’ar Usmanu Ɗan Fodiyo

‘Ƴan bindiga sun kashe mataimakin Shugaban Jami’ar Usmanu Dan fodio Farfesa Yusuf Saidu.

A litinin ɗin yau makarantar ta fitar da sanarwa cewa hakan ya faru ne a kan hanyar shi daga Kaduna zuwa Sokoto.

Sanarwar ta ce ” mutuwar Farfesa Saidu Yusuf, Mataimakin Shugaban Jami’ar a kan ƙirkire ƙirƙire da cigaba na Jami’ar”

Hukumar makarantar ta bayyana mutuwar shi a matsayin wani babban rashi ga makarantar, suna addu’a Allah ya jiƙanshi, yayi mashi rahama.

Leave a Reply