Ɗaliban kwalejin Yawuri sun shaƙi iskar ‘yanci bayan kwana 118

Daga NASIR S. GWANGWAZO

Kimanin ɗalibai da ma’aikata sama da 90 da aka sace a Kwalejin Gwamnatin Tarayya da ke Yawuri a Jihar Kebbi sun shaƙi iskar ‘yanci bayan kwanaki 118.

Rahotanni daga jihar sun bayyana cewa, mahaifin ɗaya daga cikin ɗaliban da aka kama, wanda bai so a ambaci sunansa, shine ya tabbatarwa da Daily Trust hakan a daren nan, kamar yadda jaridar ta wallafa a shafinta.

Ƙarin bayani na nan tafe…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *