Munnir Muhammad Sada, ɗan Nijeriya ne mai shekarun haihuwa 9. Ya yi nasarar rattaba hannu kan kwantiragin taka leda wa makarantar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Arsenal.
Ɗan shekara 9 daga Nijeriya ya samu kwantiragin murza leda a makarantar Arsenal