Allah Ya yi wa Cigarin Haɗejia, Salisu Zakari rasuwa

Allah Ya yi wa Kwamishinan Ciniki da Masana’antu na Jihar Jigawa kuma Cigarin Haɗejia, Alhaji Salisu Zakari rasuwa.

Da safiyar Asabar ake sa ran za a yi jana’aizarsa.

Ƙarin bayani na nan tafe…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *