APC ta rushe jami’an zartarwarta a matakan jihohi da yankuna

Jam’iyyar APC ta amince da rushe dukkan jami’an zartarwar ta, tun daga matakan kananan hukumomi har zuwa jihohi da yankuna shida na kasar nan.

Jam’iyyar ta dauki wannan mataki ne a taron ta na yau, da ke gudana a Abuja.

Zamu kawo muku cikakken bayani an jima

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*