Kwamishinan Yaɗa Labarai na Jihar Neja, Alhaji Muhammed Sani Idris, bayan da ya kuɓuta daga hannun ɓarayin da suka yi garkuwa da shi ran Alhamis. A ranar Lahadi suka kama shi a ƙauyensu, Babba Tunga, da ke Ƙaramar Hukumar Tafa.
Bidiyo: Jawabin Kwamishinan Labarai na Neja, Idris bayan da ɓarayi suka sako shi
