BIDIYO: Ruƙayya Dawayya ta shawarci matan Kannywood da su koma Islamiyya

Ruƙayya Umar Santa da aka fi sani da Ruƙayya Dawayya, jaruma ce a masana’antar Kannywood, ta yi kira ga ‘yan’uwanta mata na masana’antar da su koma Islamiyya a ƙaro ilimi da tarbiyyar da za su hana su tada rikici da fitina a masana’antarsu ta Kannywood.

Saboda a cewarta, duk rikici idan ya taso a masana’antar in ka duba sai ka tarar mata ne sila saboda ya suke abubuwa da rashin ilimi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *