BIDIYO: Yadda jami’an tsaro suka tarwatsa matasan da suka nemi wargaza aikin zaɓe a Nasarawa

Lamarin ya faru ne a yankin Ƙaramar Hukumar Awe da ke Jihar Nasarawa, inda jami’an tsaro suka yi ƙoƙarin kora matasan da suka yi yunƙurin hargitsa lamarin zaɓen gwamna da na majalisar jihar a yankin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *