A halin da ake ciki matsalar ƙarancin ruwan sha ta addabi wasu yankunan Abuja, lamarin da ya tilasta wasu da dama zuwa neman ruwa a gulbi da fadamu wanda hakan ka iya zama sila ta ɓarkewar cutar kwalara.
Bidiyo: Yadda matsalar ƙarancin ruwa ta addabi mazauna Abuja
