Kamar kowsne mako, a wannan makon ma Jaridar Blueprint-Manhaja ta fito da ƙarfinta ɗauke da zafafan labarai a ɓangarori daban-daban.
Ana samun jaridar a lungu da saƙon ƙasar nan, musamman a dandalin sayar da jaridu mafi kusa da ku.
Sai a garzaya a mallaki kwafin jaridar domin karanta labarai masu ɗumi.
