Da Ɗumi-ɗumi: An tsige Kakakin Majalisar Abia

Majalisar Dokokin Jihar Abia, ta stige Kakakinta, Hon Chinedum Orji, a ranar Talata.

Manhaja ta kalato cewar, mambobin Majalisar 18 daga cikin 24 da majalisar ke da su suka rattaɓa hannu kan tsige Kakakin.

Ya zuwa haɗa wannan labari babu cikakken bayani kan dalilin tsige Kakakin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *