Da ɗumi-ɗumi: Atiku Abubakar ya lashe zaɓen fidda gwanin PDP

Daga BASHIR ISAH

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya lashe zaben fidda gwanin jam’iyyarsu ta PDP ta gudanar a ranar Asabar.Atiku ya lashe zaben ne bayan dabya samu kuri’u 371 daga cikin kuri’u 767.

Ƙarin bayani na nan tafe…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *