A ranar Juma’a Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, ya gabatar wa Majalisar Tarayya da kasafin 2023 na tiriliyan N20.15 don neman amincewarta.