Mai shari’a James Omotoso na babbar kotun ƙasa ya kori ƙarar da Nnamdi Kanu ya shigar domin a biya shi diyyar biliyan ɗaya.
Alƙalin ya ce, shugaban masu rajin kafa ƙasar Biafra bai kawo hujja gamsasshiya ba wadda ke nuni da cewa ana mai leƙen asiri.
A dalilin wannan kotun ta yi watsi da ƙarar sabida rashin inganci.
Sauran bayanai zasu biyo baya.