‘Yan majalisa 20 daga cikin 21 da majalisar ke da su ne suka amince da a tsige Mahdi Aliyu Gusau.
Da ɗumi-ɗumi: Majalisar Dokokin Zamfara ta tsige Mataimakin Gwamnan Jihar, Mahdi Aliyu Gusau