Da ɗumi-ɗumi: Wasu mayaƙan Boko Haram/ISWAP 314 sun miƙa wuya

A ranar Laraba, mayaƙan Boko Haram/ISWAP su 314 suka miƙa wuya ga sojojin da ke yaƙi da ta’addanci a yankin Ƙaramar Hukumar Bama da ke Jihar Borno a shiyyar Arewa maso gabashin Nijeriya.

Babban Ofishin Sojiji ne ya bayyana hakan a shafinsa na facebook.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *