Da Ɗumi-Ɗumi: Mun kusa janye yajin aiki — ASUU

Daga MAHDI M. MUHAMMAD

Shugaban Ƙungiyar Malaman Jami’a ta Ƙasa (ASUU), Farfesa Emmanuel Esodeke, ya bayyana cewa, nan ba da jimawa ba za su janye yajin aikin da suka share watanni suna yi.

Ƙarin bayani na tafe…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *