Da Ɗumi-ɗumi: Tsohon gwarzon ɗan ƙwallon ƙafar Brazil, Pele ya mutu

Pele ya rasu ne a wani asibiti da ke Sao Paulo bayan fama da ya yi da cutar kansa.

A halin rayuwarsa, sau uku yana lashe Kofin Duniya.

Ƙarin bayani na nan tafe….

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *