Da ɗumi-ɗuminsa: ‘Yan bindiga sun kai hari ofishin ‘yan sanda a Enugu

Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba, sun kai wa ofishin ‘yan sanda na yankin Adani a ƙaramar hukumar Uzo-Uwani, jihar Enugu, hari.

Bayanai daga yankin sun nuna ‘yan sanda biyu sun mutu sakamakon harin yayin da wasunsu sun ki rauni.

….ƙarin bayani na tafe nan gaba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *