Da ɗuminsa: Kotu ta saki Zakzaky da matarsa

Babbar Kotun Kaduna ta saki Zakzaky da matarsa Zeena.

Kotun ta yanke hukuncin hakan ne bayan da ta yi watsi da laifuffuka guda 8 da aka tuhumi Zakzaky da aikatawa.

Cikakken labarin na nan tafe.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *