Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba, sun kai wa ofishin ‘yan sanda na yankin Adani a ƙaramar hukumar Uzo-Uwani, jihar Enugu, hari.
Bayanai daga yankin sun nuna ‘yan sanda biyu sun mutu sakamakon harin yayin da wasunsu sun ki rauni.
….ƙarin bayani na tafe nan gaba.