An rantsar da Bola Tinubu tare da mataimakinsa Kashim Shettima a matsayin sabbin shugabannin Nijeriya ne a ranar Litinin, a dandalin Eagle Square da ke Abuja.
Da Dumi-ɗumi: An rantsar da Bola Tinubu a matsayin Shugaban Nijeriya