Gwmantin ƙasar Sin tana ƙoƙarin gabatar da nagartattun manufofi dake ba da tabbaci ga ayyukan gona

Daga AMINA XU

Manyan taruka biyu na wannan shekara, wato taron majalisar wakilan jama’ar ƙasar Sin NPC da na majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta ƙasar CPPCC, sun fitar da sakwanni na bunƙasa sana’o’i na musamman a yankunan da suka fita daga ƙangin talauci, da ƙara ƙarfin raya ƙauyuka.

Gwmantin ƙasar Sin tana ƙoƙarin gabatar da nagartattun manufofi dake ba da tabbaci ga ayyukan gona, da ƙara kuɗin shigar manoma, ta yadda za a inganta nasarorin da aka samu wajen sauƙaƙa fatara.

Abu mafi muhimmanci ga gwamnati shi ne biyan buƙatun jama’a, da ba da tabbaci ga zaman rayuwar jama’a, kuma su ne abubuwan da dole ne gwamnati ta sauke nauyin dake wuyanta.

Mai zane: Amina Xu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *