Hoto: Hidimar ƙona gawarwakin waɗanda cutar korona ta kashe a Indiya

A ‘yan kwanakin nan, ƙasar Indiya ta yi kwanaki biyar a jire tana samun masu harbuwa da cutar korona sama da mutum dubu 352 a duk yini.

Kawo yanzu, Ma’aikatar Lafiya ta ƙasar ta bayyana cewa mutum 195,123 ne annobar ta yi ajalinsu a faɗin kasar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *