HOTO: Yadda zaman Majalisar Zartarwa ta Ƙasa ya gudana

Taron mako-mako na Majalisar Zartarwa na wannan makon ya gudana ne a ƙarkashin jagorancin Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, a babban zauren taro na Matar Shugaban Ƙasa da ke Fadar Shugaban Ƙasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *