Sabon shugaban Hukumar Yaƙi da yi wa Tatattalin Arziki Zagon-ƙasa da Zambar Kuɗaɗe (EFCC) Abdulrasheed Bawa, ya gana da ma’aikatansa inda ya hore su da su zamo masu ɗa’a da kuma yin aiki da gaskiya.