HOTO: Yayin taron majalisar tsaro ƙarƙashin jagorancin Buhari

A Talatar da ta gabata Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya kira wani taron gaggawa tsakaninsa da shugabannin tsaro kan sha’nin tsaron ƙasa. Taron ya gudana ne a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *