HOTUNA: Ɗan autan Sarkin Kano na dauri, Mustapha ya angwance da amare biyu rana ɗaya

A ranar Lahadin da ta gabata, aka ɗaura auren Mustapha Ado Bayero da amarensa biyu, wato Fatima da Badi’a, an ɗaure auren ne a birnin Kano

Mustapha shi ne autan Marigayi Sarkin Kano, Ado Bayero, haka nan ƙani a wajen Sarkin Kano mai ce, Aminu Ado.

Ango Mustapha tare da amarensa

A Fadar Sarkin Kano

Ango Mustapha tare da amarensa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *