HOTUNA: Babban Hafsan Sojoji ya jagoranci yi wa waɗanda suka mutu a harin Kaduna addu’a

Babban Hafsan Hafsoshin Sojin Nijeriya, Lt. General Taoreed Lagbaja, ya jagoranci yin addu’a ga gomman waɗanda suka rasa rayukansu a harin kuskuren da jirgin saman soji mara matuƙi ya kai a Tudun Biri cikin Ƙaramar Hukumar Igabi, Kaduna a ranar Lahadi.

Rundunar Sojojin Nijeriya Nijeriya ta ɗauki alhakin kai harin, inda ta ce hakan ya faru ne a bisa kuskure.

Ga ƙarin hotuna: