LabaraiHOTUNA: Buhari ya isa Faransa EditorNovember 9, 2021 Shugaba Buhari ya kai ziyarar aiki ƙasar Faransa ne inda ake sa ran ya halarci taron zaman lafiya na ‘Paris Peace Forum’.