Jiya Talata Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, ya karɓi baƙuncin Ministan Harkokin Wajen Ƙasar Saudiyya, Yarima Faisal Bin Farhan Al-Saud tare da tawagarsa a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja.
HOTUNA: Buhari ya karɓi baƙuncin ministan Saudiyya