HOTUNA: Gwamna Sule ya samu ƙaruwa

Gwamnan Jihar Nasarawa, Injiniya Abdullahi Sule ya samu ƙaruwa inda matarsa ta biyu, Hajiya Farida A. Sule ta haihu a ranar Asabar da ta gabata, namiji aka samu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *