Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta fara raba kayan zaɓe zuwa sassan ƙasa domin gudanar da zaɓe ranar Asabar mai zuwa.
Hutunan da aka yaɗa a ranar Laraba sun nuna yadda ma’aikata ke ƙoƙarin loda kayan zaɓe a motoci a harababr Babban Bankin Nijeriya (CBN) da ke Marina a Legas yayin da jami’an tsaro suka kewaye su.

