HOTUNA: INEC ta miƙa wa Tinubu da Shettima shaidar lashe zaɓe

A ranar Laraba Hukumar INEC ta miƙa wa Bola Tinubu da Kashim Shettima shaidar lashe zaɓen Shugaban Ƙasa da mataimakinsa.

An miƙa musu shaidar ce bayan lashe zaɓen da ya gudana a ranar Asabar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *