Matan shugabannin Afirka sun haɗu ne a Abuja domin gudanar da taron ƙungiyarsu karo na 9, kuma taron nasu ya shafi wanzar da zaman lafiya ne a yankin Afirka baki ɗaya. Tun farko, Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ne ya jagoranci buɗe taron.
HOTUNA: Matan shugabannin ƙasashen Afirka sun ƙaddamar da ginin sabuwar sakatariyar ƙungiyarsu a Abuja
