Hotuna: Mayaƙan Taliban sun ƙwace mulkin Afghanistan

Bayan shekaru 20 ana gwabza yaƙi, ‘yan Taliban sun samu nasarar ƙwace mulkin Afghanistan. Hakan na zuwa ne bayan da Shugaba Ashraf Ghani ya tsere ya bar ƙasar tare da yarda da cewa mayaƙan Taliban ɗin sun ci gari.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *