Daga SANI MAIKATANGA
Masarautar Daura a Jihar Katsina, ta shirya hawan daushe na musamman domin karrama dawowar tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, gida.
Bikin ya gudana ne a ranar Talata tare da samun dandazon mahalarta.
Buhari ya koma mahaifarsa Daura bayan kammala wa’adin mulkinsa a matsayin Shugaban Ƙasar Nijeriya a ranar 29 ga Mayu, 29.
Ga ƙarin hotuna daga wajen taron: