Labarai, SiyasaHOTUNA: Yadda Gwamna Buni ya kaɗa ƙuri’arsa EditorMarch 18, 2023March 18, 2023 Gwamnan Jihar Yobe, kuma ɗan takarar Gwamnan jihar ƙarƙashin Jam’iyyar APC, Hon. Mai Mala Buni, ya jefa ƙuri’a a mazaɓarsa da ke Buni-Gari. Share this:TweetPrintTelegramWhatsApp Related