Daga SANI MAIKATANGA
A ranar Litinin Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da rabon tallafi na kayan abinci da kayan noma da dabbobi ga al’ummar jihar domin rage musu raɗaɗin rayuwa.
Hukumar Raya Karkara da Bunƙasa Harkar Noma ta jihar.
Ga dai yadda taron ya gudana cikin hotuna:









