HOTUNA: Yadda Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima ya bai wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu rahoto game da harkokin cikin gida da kuma na tafiyarsa ƙasar Sweden a lokacin da Shugaba Tinubu ya tafi hutu, a yayin ziyararsa Ofishin shugaban ƙasa a ranar Litinin.