Daga SANI MAIKATANGA
A ranar Asabar Hukumar Zaɓe (INEC) ta sake zaɓe a wasu sassan Kano.
Wuraren da sake zaɓen ya shafa sun haɗa da: Warawa, Gabasawa, Gezawa, Dawakin Tofa, Fagge, Ungoggo, Tudun Wada, Doguwa, Makoda, Gwarzo, Takai, Garko, Wudil, Ajingi da kuma Ɗanbatta.