Labarai, SiyasaHOTUNA: Yayin da Saraki ke jefa ƙuri’arsa EditorFebruary 26, 2023February 26, 2023 Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Dr Abubakar Bukola, yayin da yake jefa ƙuri’arsa a mazaɓarsa mai lamba O5 da ke Gundumar Ajikobi, cikin Ƙaramar Hukumar Ilorin ya Yamma, Jihar Kwara. Share this:TweetPrintTelegramWhatsApp Related