Kano: Ɗan takarar Jam’iyyar NNPP, Abba Gida-gida ya kaɗa ƙuri’arsa

Daga IBRAHIM HAMISU a Kano

Ɗan takarar Gwamna na Jam’iyyar NNPP, Engr. Abba Kabir Yusuf, ya kad’ɗa ƙuri’arsa a mazaɓar Charanchi da ke Balarabe Haladu Primary School, cikin ƙaramar hukumar Gwale ta Jihar Kano.

Dandazon jama’a sun kewaye ɗan takarar domin ganin yadda zai kaɗa ƙuri’arsa.

Ga ƙarin hotuna daga wurin zaɓen: