Korona: Boss Mustapha ya killace kan kan sa

Rahotanni daga Habuja babban birnin tarayya, sun bayyana cewa, shugaban yaki da cutar Korona, kuma sakataren gwamnatin Nigeria, Boss Mustapha ya killace kan sa, bayan an samu wasu daga cikin iyalin sa dauke da cutar.

Kawo yanzu babu wata majiya mai tushe da ta tabbatar da ko yana dauke da cutar, ko kuma bai dauka ba

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*