Matar Gwamnan Kano, Farfesa Hafsat ta jefa ƙuri’a

Daga RABIU SANUSI a Kano

Kamar saura al’ummar Jihar Kano, matar Gwamna Abdullahi Umar Ganduje, Farfesa Hafsat Umar Ganduje, ta kaɗa ƙuri’arta a rumfa mai lamba 08 .

Ta kaɗa ƙuri’ar ne a mazaɓar Ganduje cikin gari dake Ƙaramar Hukumar Dawakin Tofa dake jihar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *