Daga BASHIR ISAH
A ranar 17/02/2021 wasu ‘yan bindiga suka kai hari a Kwalejin Kimiyya ta Gwamnati da ke Kagara a yankin ƙaramar hukumar Rafi, jihar Neja, inda suka yi awon gaba da ɗalibai da malamai da sauransu.
Manhaja ta yi ƙokarin tattaro sunayen waɗanda lamarin ya shafa, ga su kamar haka:
Malamai da ma’aikata da sauransu;
- Hannatu Philip
- Lawal Abdullahi
- Dodo Fodio
- Mohammed Musa
- Faiza Mohammed
- Christiana Adama
- Faith Adama
- Maimuna Suleiman
- Nura Isah
- Ahmad Isah
- Khadizat Isah
- Mohammed Mohammed
- Aisha Isah
- Saratu Isah .
Ɗalibai;
- Jamilu Isah
- Shem Joshua
- Abbas Abdullahi
- Isah Abdullahi
- Ezekeil Danladi
- Haliru Shuaibu
- Mamuda Suleiman
- Danzakar Dauda
- Abdulsamad Sanusi
- Bashir Abbas
- Suleman Lawal
- Abdullahi Adamu
- Habakuk Augustine
- Idris Mohammed
- Musa Adamu
- Abdulkarim Abdulrahman
- Abubakar Danjumma
- Abdullahi Abubakar
- Bashir Kamalideen
- Mohammed Salisu
- Yusuf M Kabir
- Isah Abdullah Makusidi
- Polineous Vicente
- Lawal Bello
- Mohammed k Shehu
- Mubarak Sidi
- Abdulsamad Nuhu
Ɗalibin da ya rasa ransa;
Benjamin Habila