Nijeriya ta ƙaddamar da shirin rigakafin cutar korona

A wannan Juma’a aka ƙaddamar da shirin yi wa ‘yan ƙasa rigakafin cutar korona a babban asibitin kasa da ke Abuja. Shirin ya soma aiki ne a kan jami’an kiwon lafiya na asibitin da ke sahun gaba wajen yaƙi da annobar korona.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *