Yanzu haka, ana kan tattaunawa tsakanin kungiyar Fulani ta Miyetti Allah da kuma gwamnoni kan batun umarnin ficewa daga jihar Ondo da gwamnan jihar ya bai wa Fulani makiyaya a jihar.
Tattaunawar na gudana ne a garin Akure babban birnin jihar Ondo, a karkashin jagorancin shugaban Kungiyar Gwamnoni kuma gwamnan jihar Ekiti, Dr Kayode Fayemi.
Cikakken bayani na nan tafe……