Shugaban Ƙasar Sin ya jaddada muhimmancin ƙara azama wajen raya fannin noma

Daga CMG HAUSA

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya yi kira da a kara azama wajen karfafa fannin noma, tare da kyautata ayyukan raya yankunan karkara.

Xi, ya yi kiran ne cikin jawabin sa, yayin da yake halartar babban taron shekara shekara game da ayyukan raya karkara, wanda ya gudana a birnin Beijing a ranakun Juma’a da Asabar din nan.

Mai fassara: Saminu Alhassan